Talla

Sabbin Hotuna

Talla

Binciko

Talla

Talla

Sabbin Rahotanni

  •     Rundunar 'Yansandan Jihar Jigawa Ta Cafke Wasu 'Yan PDP Fiye da Dari Ranar Lahadin da ta gabata ayarin jami'an 'yansandan jihar Jigawa suka shinga shingaye a kan hanyar shiga kauyen Bamaina mahaifar Sule Lamido tsohon gwamnan jihar ta Jigawa WASHINGTON DC —  'Yan jam'...
  • Rundunar sojojin Najeriya dake Maiduguri jihar Borno ta gabatar da wasu mutane guda goma ga manema labarai da tace 'yan kungiyar Boko Haram ne da suka mika kansu da kansu da da makamansu sunan sun tuba WASHINGTON DC —  Kwamandan rundunar Janar Lucky Irabor ya shaidawa manema labarai c...
  • An dai sallami wannan matashin daga asibiti amma an ce yana cikin wani halin damuwa. An kama wasu matasa hudu a jihar Illinois ta Amurka bayan saka wani video a shafin internit da ke nuna wani farar fata daure ana azabtar da shi. 'Yansandan Amurkar sun ce suna bincike kan lamarin wanda ya faru a C...
  • Majalisar dattawan Najeriya ta ce za ta gudanar da bincike a kan musabbabin rikicin da ake fama da shi a kudancin jihar Kaduna da nufin samar da maslaha. Wasu daga cikin al`umomin yankin dai sun ba da shawarar cewa ya kamata a yi amfani da shawarwarin da wasu kwamitoci suka ba wa wasu gwamnatocin...
  • Wani bincike da aka wallafa a mujallar Lancet ta Burtaniya ya ce mutanen da ke zama daf da titi sun fi shiga hatsarin kamuwa da cutar kidimewa. Kimanin kashi 11 cikin 100 na masu fama da cutar mantuwa da ke zaune cikin mita 50 daga babban titi na da alaka da hada-hadar abubuwan hawa, a cewar binc...
  • Kungiyoyin rajin dimokaradiyya da masu fafutikar yaki da ayyukan rashawa na ci gaba da tofa albarkacin bakin su game da sakon dake kunshe cikin jawabin sabuwar da shekara na shugaban Najeriya, Mohammadu Buhari. WASHINGTON, DC —  Batutuwan tsaro da yaki da rashawa da yunkurin tayar da ...
  • Gwamnatin jihar Bauchi A Najeriya, ta ce za ta ci gaba da gudanar da bincike kan tantance ma'aikata babu kakkautawa domin gano ma'aikatan na bogi. Hakanne ya sa jihar a baya, ta yi ta kai ruwa-rana da ma`aikatan sakamakon jinkirin biyansu albashi na wata da watanni. Gwamnan jihar, Mohammed Abdul...
  • Ilhan Omar ta kafa tarihi bayan da ta zamo 'yar Somalia ta farko da aka zaba a matsayin 'yar majalisar dokoki a Amurka. Ms Omar, wacce aka haifa a Somalia, ta je Amurka ne a matsayin 'yar gudun hijira. An zabe ta a majalisar wakilai ta jihar Minnesota a wani zabe mai zafi da aka fafata bara....
  • An dade ana fama da rikicin kabilanci da addini a kudancin jihar ta Kaduna Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki, ya yi alkawarin za a gudanar da bincike kan rikicin da ya janyo salwantar rayuka da kadarori a kudancin jihar Kaduna. Mataimaki na musamman ga kakakin majalisar ...
  • Tun a kasafin kudin bara gwamnati ta sanya shirin tallafin dan rage radadin talauci ga marasa karfi Gwamnatin Najeriya ta ce ta fara bayar da tallafin Naira 5,000 ga matalauta miliyan daya a sassan kasar daban daban. Shirin wanda aka fara a jihohi tara, wani bangare ne na yunkurin tallafawa marasa...

Sabbin Makala

thumb
Shugaban Majalisar Dattawa ta kasar nan, Dk. Abubakar Bukola Saraki ya bayyana Shugaban Majalisar Wakilai ta tarayya, Hon. Yabuku Dogara a matsayin wani jigo wajen hadin kan al’ummar kasar nan, inda ya bayyana shi a matsayin wani dan siyasa mai kaiwa da komowa wajen ganin al’umma sun zam...
thumb
After every General Election in Nigeria, the National Assembly is often, the worst hit with heavy casualty. The recently concluded general election was not an exception as most Members of the National Assembly couldn’t make their bid back to the two Hallowed Chambers. Only very few Legisla...
thumb
Bayan labari ya bazu na cewa wasu daga cikin gwamnonin Arewancin kasar guda sha biyu da wasu daga cikin mukarraban gwamnatin Amurka sun gudanar da taro a birnin Washington da ke Amurka, taron dai ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin ‘yan Nijeriya musamman a yankin na Arewa. Tun farko a Katsina an rika...
thumb
Ya zuwa yanzu dai kusan a iya cewa bakin alkalami ya riga ya bushe wa yakin Arewa don ganewa da kuma daukar duk wata manufa guda daya da ta kamata su dauka, ganin cewa tuni shugaban kasa ya kaddamar da taron daya sha nanata cewa na sake duba makomar kasar ne. Haka kuma tun kafin ya kai ga kaddama...
thumb
Uthman ibn Affan was the third of Prophet Muhammad’s successors.  He was known as the leader of the faithful and ruled for approximately 12 years.  The first six years were times of relative tranquillity and peace,however the last years of his reign were marred by internal confli...
thumb
A person's need to feel important is something perfectly natural, something instilled in human nature. It may well be that this feeling is behind many of humanity's greatest inventions, achievements, and noble acts. This is why Allah mentions to us that Abraham (peace be upon him) said: “...
thumb
Imam Malik one day entered the Masjid after Asr. Towards the front of Masjid An-Nabawee he drew closer and sat down . Rasul Allah had commanded that anyone who enters the Masjid should not sit until he first prays 2 rakas as a salutation of the Masjid. Imam Malik was of the opinion however that Rasu...
thumb
A student studies hard for his final examinations, researching in libraries, practising past papers and revising his notes because he wants a university degree which will help advance his career.     A businessman invests much of his time, energy and money into a commercial venture...
thumb
The doorbell rang in the house of the grandfather, and four-year-old Fahd ran to open the door. Soon, he returned running and jumping, announcing the visitor to his grandfather, "Grandpa! Shaykh Al ‘Uthaymeen is waiting for you in the salon."   The grandfather smiled and asked inqu...